Zanga Zangar Lumana Ta ‘Yan Shi'a Almajiran Sheikh Zakzaky A Abuja Ta janyo Asarar Rai 'Daya Da jikkata da dama Kalli Hotuna>>>
Daga Bilya Hamza Dass
Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja, sun bayyana cewa; Jami'an tsaro sun bude wuta kan ‘yan Shi'a Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky a yau Litinin.
Lamarin wanda majiya me tushe tace farmakin ya yi sanadin wani ‘Dan Shi'a 1 kuma ya raunata da yawa daga cikin su. Rahoton ya kara da cewa kuma Jami'an tsaro sun tafi da wasu daga ‘yan Shian.Wani Shaidan da ya gani da ido ya shaidawa wakilin shafin Rariya cewa; “na fara ganin mutane Maza da Mata ,
suna ta fitowa cikin layi suna rike da hotunan Zakzaky tare da manyan takardu da akayi rubutu a jiki sai yan sanda suka tare hany suka fara tsayar da su, bayan sunki tsayawa sai suka fara jefa Tiyagas daga nan kuma sai naji harbi da Bindiga sai mutane suka fara gudu” Inji shi.
DAGA BZ NEWS 24/7
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Zanga Zangar Lumana Ta ‘Yan Shi'a Almajiran Sheikh Zakzaky A Abuja Ta janyo Asarar Rai 'Daya Da jikkata da dama Kalli Hotuna>>>"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?