Sakamakon aika wa matar aure bidiyon batsa, duba abin da ya faru da mutum 2 Akano
Tuesday, 2 March 2021
Comment
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama wasu mutane biyu da suka aika wa matar aure bidiyon batsa.
Wadanda aka kama yan shekara 20 da 21ne da ke Unguwa Uku a karamar hukumar Tarauni.
Mai magana da yawun hukumar Lawal Ibrahim, ya fitar da bayani cewa wata matar aure ce ta kawo kara a hukumar cewa wasu sun aiko mata da bidiyon batsa kuma bata san su ba.
Sakamakon haka hukumar ta shiga bincike da ya kai ga kamo mutanen su biyu.
DAGA BZ NEWS 24/7
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Sakamakon aika wa matar aure bidiyon batsa, duba abin da ya faru da mutum 2 Akano"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?