Muhimmiyar sanarwa zuwaga wadanda basuyi katin shaidar zama 'dan kasa ba, NIN Musamman Al-ummar Jihar Kano>>>
Ina Wadanda Basuyi Katin Shaidar Zama 'Dan Kasa ba,? Ga dama Ta Samu; Anbude Sabon Guri Domin Sauqaqawa Al-ummah: Wajen Yin Registration na Katin Shaidar Zama Dan Kasa, Wato National Identity Card NIN,A Jihar Kano Karamar Hukumar Fagge , Unguwar Rijiyar Lemo Kasuwar Gada Bus Stop Dake No. 12A A.A PLAZA,
Kyautane Ba'a Biyan ko sisin kwabo Domin Karin bayani ku kira Numbobin waya kamar haka: 08133888333 ko 09066633320 ko 08033293753 ko 09075491444 Ana farawa Da safe 08:00AM ZUWA 04:00PM
DAN ALLAH KU YADA WANNAN SANARWA ZUWA GA KOWA DA KOWA A KAFAR SADARWA TA FACEBOOK DA WHATSAPP DA TWITTER , DOMIN TAIMAKON AL-UMMAH BAKI DAYA MUNGODE!
SANARWA DAGA BZ GLOBAL SERVICES
DAGA BZ NEWS 24/7
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Muhimmiyar sanarwa zuwaga wadanda basuyi katin shaidar zama 'dan kasa ba, NIN Musamman Al-ummar Jihar Kano>>>"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?