--
Karon farko Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Ya fito Daga gidansa amatsayin sarkin Kano Kalli bidiyo>>>

Karon farko Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Ya fito Daga gidansa amatsayin sarkin Kano Kalli bidiyo>>>


Ranar 10-3-2020 itace ranar da Alh. Aminu Ado Bayero ya fara fitowa gari a matsayin Sarkin kano. 


Daga gidansa dake Mandawari ya wuce zuwa gidan Sarki na Nassarawa domin yiwa mahaifinsa da sauran magabata a sarakuna addu'a a hubbarensu



 DAGA BZ NEWS 24/7

Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: 

Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24 

Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: 

bzglobalservicelabari@gmail.com

0 Response to "Karon farko Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Ya fito Daga gidansa amatsayin sarkin Kano Kalli bidiyo>>>"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?