--
Kalli Bidiyon wani matashi da sai ya shirya tsaf ya sanya suit kamar
zaitafi office sai aganshi Yana tallan Goro

Kalli Bidiyon wani matashi da sai ya shirya tsaf ya sanya suit kamar zaitafi office sai aganshi Yana tallan Goro


wani bidiyo, matashi ya bayyana yadda sanya sutura suit ke burgeshi har ya fara sakawa Matashin mai tallan goro sai ya shirya tsaf ya sanya suit ya tafi talla goro a cikin gari





A cikin bidiyon ya bayyana irin mutanen da ya burge da yin haka, ciki har da Shehu Sani Wasu mutane na sanya suturar suit lokacin da za su tafi ofis ko wasu lokuta na musamman, kamar biki da sauransu. Ga wasu mutanen kuwa,





musamman 'yan sanda na sirri da sauran jami'an tsaro - suit da wando kamar inifom ne garesu, donin akan gansu dashi lokuta daban-daban.









Kamar jami'an tsaro, Zubairu Suleiman mai shekaru 24 ya yi ima da sanya suit, domin kuwa kafin fita aiki sai ya tabbatar da ya shirya tsaf ya sanya kwat, wando har ma da madaurin wuya.





A cikin wannan bidiyon, Sulaiman ya yi bayanin yadda ya fara sanya irin wannan sutura, da kuma dalilin da yasa yake sanyawa





Kalli Bidiyon Anan>>>






0 Response to "Kalli Bidiyon wani matashi da sai ya shirya tsaf ya sanya suit kamar zaitafi office sai aganshi Yana tallan Goro"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?