Kalli bidiyo: Hukumar yan sanda a Jihar kano ta bawa jami'in dan sanda kyautar N1M bayan anbashi cin hanci Na N1M yaki karba,
Hukumar yan sanda a Jihar kano ta bawa jami'in dan sanda kyautar N1M bayan anbashi cin hanci Na N1M yaki karba,
Mai magana da yawun hukumar yan sanda ta jihar kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya wallafa a shafinsa na facebook a ranar Juma'a inda ya wallafa faifan bidiyo tareda da wannan hazikin Dan sanda wanda hukumar ta karrama mai suna: Garba Rabo
Acikin Bidiyon Hazikin Jami'in yayi bayani game da nassarar da suka samu wajen kama kayan da sukayi expire a Jihar, bayan sun kama kayan masu kayan sukayi kokarin basu cin hancin N1M domin su kyalesu su cigaba da siyarwa da Al-ummah wadan nan gurbatattun kayayyakin,
Amma jami'in yayi ruwa yayi tsaki wajen ganin hakan bata faruba, inda daga qarshe Allah yasa yasamu N1M Ta hanyar Halak Kamar Yanda zaku gani Acikin Bidiyo dake kasa:
DAGA BZ NEWS 24/7
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Kalli bidiyo: Hukumar yan sanda a Jihar kano ta bawa jami'in dan sanda kyautar N1M bayan anbashi cin hanci Na N1M yaki karba,"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?