Da duminsa: Anyiwa Shugaba Buhari Allurar Rigakafin Cutar Korona
Yau Asabar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa Yemi Osinbajo suka karbi allurar rigakafin cutar Korona a birnin Abuja.
A jiya Juma’a gwamnatin Najeriyar ta kaddamar da shirin yiwa ‘yan kasar allurar rigakafin ta Korona, inda aka fara daga kan ma’aikatan lafiya.
Ngong Cyprian wani likita a Najeriyar ne ya kafa tarihin zama mutum na farko da aka fara yiwa allurar da kamfanin AstraZeneca ya samar.
A halin da ake ciki, mutane dubu 1 da 954 annobar Korona ta kashe a Najeriya daga cikin akalla dubu 158 da suka kamu, yayin da kuma dubu 137 suka warke.
DAGA BZ NEWS 24/7
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Da duminsa: Anyiwa Shugaba Buhari Allurar Rigakafin Cutar Korona"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?