--
Anzo wajen: Anfara wahalar Abinci a Jihohin Kudancin Najeriya -Duba Dalili

Anzo wajen: Anfara wahalar Abinci a Jihohin Kudancin Najeriya -Duba Dalili


Rahotanni daga sassan kudancin Najeriya na cewa yajin aikin da Hadaddiyar Kungiyar masu fataucin dabbobi da kayan abinci suka fara karshen makon da ya gabata na matukar shafar kayan abinci a kudancin kasar, wanda tuni suka shiga karancin nama da sauran kayan masarufi.


Kasuwanni da dama yanzu haka na fuskantar matsalolin karancin kayayyakin abinci saboda matakin da kungiyar dake arewacin Najeriya ta dauka na kin kaiwa da kayayyakin abinci kudancin kasar, 


saboda zargin muzguna masu da ake yi, 


DAGA BZ NEWS 24/7

Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: 

Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24 

Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: 

bzglobalservicelabari@gmail.com

0 Response to "Anzo wajen: Anfara wahalar Abinci a Jihohin Kudancin Najeriya -Duba Dalili"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?