Zamu bayarda kyautar Naira milyan goma ga duk wanda ya bada bayani game da daya daga cikin mutanen dake hoton nan - Inji 'Yan Sanda
Thursday, 4 February 2021
Comment
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta sanya kyautar Naira miliyan 10 a kan wadanda ake zargin wadanda hotunan su ya bayyana a sama.
Shafin Linda Inkeji Ya Wallafa. Cewa 'Yan sanda sun sanar da hakan ne a shafinsu na Twitter amma ba su bayyana laifin da masu laifin suka aikata ba ko kuma inda laifin ya faru.
Duba Abinda suka wallafa a kasa:
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:
https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter:
https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Zamu bayarda kyautar Naira milyan goma ga duk wanda ya bada bayani game da daya daga cikin mutanen dake hoton nan - Inji 'Yan Sanda"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?