
'Yan sanda sunyi nassarar cafke barayi masu fasa shagunan mutane a kano Kalli Bidiyo
Wednesday, 17 February 2021
Comment
Rundunar 'yan sanda ta Jihar kano tayi babban kamu a jihar inda tayi nassarar cafke masu fasa kantunan mutane suna kwashe musu kaya suna siyarwa da wani dattijo,
barayin suna amfanine da mota wajen aikata wannan mummunar sata cikin dare, barayin sun bayyana hakan ne cikin wani sakon faifan bidiyo wanda mai magana da yawun hukumar 'yan Sanda ta jihar kano wato DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa wanda ya wallafa a shafinsa na facebook,
Ku Latsa hoton dake kasa domin kallon bidiyon hirar tasu:
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "'Yan sanda sunyi nassarar cafke barayi masu fasa shagunan mutane a kano Kalli Bidiyo"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?