Tirkashi: Wata Budurwa Tayi Wuf Da Attajirin Ba'amurke kalli kyawawan hotunan bikin anan
Monday, 15 February 2021
Comment
Ana ci gaba da ce-ce kuce kan hotunan wata budurwa da ta saki kan shafukan sada zumunta, abin burgewa shine yadda hausawa maza da mata ke kokarin kulla zumunci da Amurkawa da kuma jamusawa hadi da ingilawa.
Acikin wannan shafin zamu kawo maku sabin hotunan Wata Budurwa da Tayi Wuf Da Attajirin Ba'amurke.
Ga hotunan kamar haka:-
Me zakace kan wannan auren?
0 Response to "Tirkashi: Wata Budurwa Tayi Wuf Da Attajirin Ba'amurke kalli kyawawan hotunan bikin anan"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?