
Tirkashi: Saboda ta kama saurayinta yana cin amanarta budurwa ta kashe kanka har' Lahira Kalli Bidiyo
Wata 'yar Najeriya ta kashe kanta bayan ta samu karayar zuciya cewa saurayinta zai rabu da ita,
Wani mai amfani da shafin Twitter @sisi_alagboeko wanda ya yada labarin ta yanar gizo, ya rubuta:
'' Wata yarinya ta kashe kanta a jiya a cikin dakin kwanan dalibai, dalilin da yasa ta kashe kannata shine ta kama saurayinta yana yaudararta,
kuma saurayin ya yanke shawarar rabuwa da ita,
Kalli Bidiyon Nata Akasa Kafin Acire Rannata:
This happened few days ago as I heard. Drank sniper cos her boyfriend broke up with her. pic.twitter.com/HIzBVBHdoV
— Samuel O. Williams 🕗 © (@iamOvox) February 21, 2021
DAGA BZ NEWS 24/7
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Tirkashi: Saboda ta kama saurayinta yana cin amanarta budurwa ta kashe kanka har' Lahira Kalli Bidiyo"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?