
Tirkashi: sabida ta hanashi ganin 'ya'yan shi ya saki matarsa Kalli Bidiyon
Wani dan Najeriya ya rabu da matarsa bayan mahaifiyarta ta hana shi ganin yaransa saboda ikirarin bai gaisheta ba.
A wani bidiyo wanda mijin yayi, an gan shi yana kwashe kayansa yana sanar da matarsa cewa zamansu ya kare saboda mahaifiyarta ta hana shi ganin yaransa.
Ya bayyana yadda mahaifiyarta tayi ikirarin cewa ya shiga gidanta ba tare da ya gaisheta ba, The Nation ta wallafa.
Matar ta bukaci yayi hakuri kada ya kawo karshen tarayyarsu saboda al'amari ne wanda za su iya zama su tattauna akai don a kawo maslaha.
Saidai mijin ya yi kunnen uwar shegu da rokon matar, inda yace ya hakura da auren.
Kalli Bidoyon Akasa:
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:
https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter:
https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Tirkashi: sabida ta hanashi ganin 'ya'yan shi ya saki matarsa Kalli Bidiyon "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?