Saurayi ya mutu a Jos bayan ya fado daga kan bene yana kokarin gujewa kamun Jami'an EFCC Kalli Hotuna
An tabbatar da cewa wani matashi da ba a tantance shi ba ya mutu bayan an fito da shi daga wata rijiya a yankin Farin Gada da ke garin Jos, jihar Filato
Shafin Ya Linda Inkeji Rawaito a safiyar ranar Juma’a, 5 ga watan Fabrairu jami'an hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) wadanda suka afkawa gidansu dake rukunin gidajen ma'aikatan ECWA domin kamasu bisa zargin zamba da aikata laifuka ta yanar gizo.
Yayinda abokan aikin suka kama abokan aikinsa guda shida, saurayin ya daka tsalle daga bene na farko ya buya a cikin rijiyar da ke cikin gidan.
Ma’aikatan hukumar kashe gobara ta tarayya ne suka fito da gawar sa daga cikin rijiyar a safiyar ranar Juma’a bayan da aka kai rahoto ofishin su.
An ce ƙafafunsa sun karye sakamakon tsallen da yayi. 'Yan sanda sun kasance a kasa don kwashe gawar daga wurin.
Kalli Hotuna Akasa:
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:
https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter:
https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Saurayi ya mutu a Jos bayan ya fado daga kan bene yana kokarin gujewa kamun Jami'an EFCC Kalli Hotuna"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?