--
Nafison nayi soyayyata a boye ba afili ba, - Inji Jaruma Rahma Sadau Kalli Bidiyon Jawabinta

Nafison nayi soyayyata a boye ba afili ba, - Inji Jaruma Rahma Sadau Kalli Bidiyon Jawabinta


Tauraruwar Kannywood, Rahama Sadau ta ce ba ta yi imani da bayyana soyayya da babbar murya ba kamar yadda ta fi so ta sanya rayuwar soyayyar ta zama sirri, Daily Trust ta ruwaito. 

Ta bayyana hakan ne a wani faifan bidiyo da ta yada a shafinta na Twitter, @Rahma_sadau ranar Juma'a. 


“To dai, na fi son kiyaye shi shirri. Abu daya ne duniya ta san ku hakanan wani abu ne daban na "shi" (shi kadai) ya san kuma ya riski gaskiyar ki," 


kamar yadda ta wallafa Shafinta Na tiwita. 


LATSA HOTON DAKE QASA DOMIN KALLON BIDIYON:



 Sadau, wacce ta yi suna a karshen shekarar 2013 bayan ta shiga masana’antar finafinai ta Kannywood tare da fim dinta na farko Gani ga Wane, ta kara da cewa “Ban yi imani da soyayya a bayyane da babbar murya ba. Ina son sirri na.” 


Kukaranta sabbin labarai anan 

https://www.bzglobalservice.com.ng/

Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: 

Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24 

Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: 

bzglobalservicelabari@gmail.com

0 Response to "Nafison nayi soyayyata a boye ba afili ba, - Inji Jaruma Rahma Sadau Kalli Bidiyon Jawabinta "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?