
Matukar Jama'a Ba Su Rufe Fuskarsu Da Takunkumi Ba, Za Mu Sake Dawo Da Dokar Kulle, Gargadin Buhari Ga 'Yan Nijeriya
CORONA: Matukar Jama'a Ba Su Rufe Fuskarsu Da Takunkumi Ba, Za Mu Sake Dawo Da Dokar Kulle, Gargadin Buhari Ga 'Yan Nijeriya
Daga Comr Abba Sani Pantami
Fadar shugaban kasar Nijeriya ta yi kira ga babbar murya ga al’umma su bi doka da sharudan yaki da cutar COVID-19, ta hanyar rufe fuskokinsu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci jama’a su rika rufe fuska kamar yadda ya bada umarni, domin su guji halin da zai kai a sake kakaba dokar kulle.
Jawabin shugaban kasar ya fito ne daga bakin mai magana da yawunsa, Garba Shehu a ranar Lahadi.
Da yake magana ta shafinsa na Twitter, Malam Garba Shehu, ya bayyana cewa fadar shugaban kasa ta ji mutane na watsi da dokar bada tazara da rufe fuska.
Majiya: Rariya
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Matukar Jama'a Ba Su Rufe Fuskarsu Da Takunkumi Ba, Za Mu Sake Dawo Da Dokar Kulle, Gargadin Buhari Ga 'Yan Nijeriya "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?