--
Mata karkatar da hankali suke yi, Lauyan da yayi soyayya da mata fiye da 100

Mata karkatar da hankali suke yi, Lauyan da yayi soyayya da mata fiye da 100


Wani mutum mai amfani da suna ActuateCoaching ya bayar da wata shawara wacce mutane da dama suka yi na'am a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter. Kamar yadda mutumin wanda lauya ne kuma dan kasuwa ya wallafa, mata suna kawar da hankalin mutum daga gina kanshi. 


A cewarsa, da yanzu ya tara arziki mai tarin yawa idan ba saboda bata masa lokaci da mata suka dinga yi ba. Kamar yadda ya wallafa: "Na yi soyayya da mata akalla guda 100, masu shekaru 18-36 a cikin shekaru 25. 


"Idan na duba shekarun da suka shude sai in yi ta nadama, dama nayi aiki akan kaina. Da yanzu na tara kudade da sana'o'i. Gaskiya mata suna da dauke hankalin mutum." 




Kukaranta sabbin labarai anan 

https://www.bzglobalservice.com.ng/

Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: 

Facebook: https://web.facebook.com/bzlabari24 

Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: 

bzglobalservicelabari@gmail.com


 

0 Response to "Mata karkatar da hankali suke yi, Lauyan da yayi soyayya da mata fiye da 100 "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?