Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ne zai jagoranci muƙabala tsakanin Abduljabbar Nasir Kabara da sauran malaman Kano a fadarsa duba dalili
MUƘABALAR KANO: Gwamnatin jihar ta ce mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ne zai jagoranci muƙabala tsakanin Abduljabbar Kabara da sauran malaman Kano a fadarsa.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ce an zaɓi a gudanar da muƙabalar ce a fadar sarki saboda shi ne ke kula da al’amuran addini.
Gwamnan ya ce idan irin wannan ta taso Sarkin ne yake jagoratar al’amarin, don haka a yanzu ma shi ne zai jagoranci muƙabalar wadda ake sa ran yi nan da makonni biyu masu zuwa.
Me zaku ce?
Daga: Tumbin Giwa Social Media Team
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ne zai jagoranci muƙabala tsakanin Abduljabbar Nasir Kabara da sauran malaman Kano a fadarsa duba dalili"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?