Ku saurari sautin muryar kwamishinan addini na jihar kano gameda Muqabalar Abdul-jabbar Da Malaman Jihar Kano
Tuesday, 9 February 2021
Comment
Tun bayan da Majalisar zartaswa na jihar Kano ta dakatar da shahararren malamin addinin musuluncin na jihar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara daga yin wa'azi a fadin jihar baki daya.
Muhammadu Garba, kwamishinan watsa labarai na jihar Kano ya tabbatarwa BBC matakin inda ya ce an tattauna batun yayin zaman majalisar a ranar Laraba sakamakon wasu rahotanni da ke zargin malamin na furta kalamun da ka iya haifar da tashin hankali a jihar.
Ya ce, "gwamnati ta yi nazari kana ta samu rahotanni daban daban har ma daga wasu manyan malamai da hukumomin tsaro, hakan yasa jami'an tsaro kafa kwamiti na musamman don duba kalaman da malamin keyi."
wanda daga qarshe dai gwamnatin ta kano ta amince da zata hada malamin da dukkan malaman dake ganin kuskure a maganarsa domin su tattauna wato muqabala,
Latsa nan domin sauraron muryar kwamishinan na addinai na jihar kano:
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Ku saurari sautin muryar kwamishinan addini na jihar kano gameda Muqabalar Abdul-jabbar Da Malaman Jihar Kano"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?