--
Kalli Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja

Kalli Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja


Wani dillalin gidaje da filaye, Babangida Sadiq Adamu ya shirya tsaf domin auran kyawawan 'yan mata biyu a rana daya. Adamu zai aura Malama Maimuna Mahmud tare da wata tsuleliyar budurwa mai suna Maryam a ranar 6 ga watan Maris 2021.




Za a yi daurin auren a Masallacin Juma'a da ke Garki a Abuja. Za a fara shagalin bikin da yin lallen amare a ranar Laraba, 3 ga watan Maris,



Jaridar Legit.ng Ta wallafa Wani matashi mai suna Abdulkareem Lukman Dida ne ya wallafa labarin tare da hotunans a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani na Facebook. Ya bayyana murnarsa ga abokinsa Babangida tare da fatan shi ma yayi hakan nan babu dadewa idan aurensa ya zo.



Kukaranta sabbin labarai anan 

https://www.bzglobalservice.com.ng/

Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: 

Facebook: 

https://web.facebook.com/bzlabari24 

Twitter:

https://twitter.com/bzglobalsevice

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: 

bzglobalservicelabari@gmail.com


0 Response to "Kalli Hotunan kafin aure na matashin da zai yi wuff da kyawawan 'yan mata 2 a rana daya a Abuja "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?