Kalli Bidiyon yadda yan Yahoo suka dinga yi wa jama'a ruwan bondul na N1000 a kan titi
Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a intanet ya nuna yadda wasu da ake zargin yan Yahoo ne suka tsayar da motarsu ta alfarma kirar Lexus suka dinga bare daurin bandul na N1000 suna watsawa a kan titi. Lamari da ya sa jama'a suka bazama a kan titi suna tsintar kudin.
Duk da yake babu bayani kan ko a dai dai ina ne lamarin ya faru, sai dai wata majiya na zargin cewa a garin Benin ne na jihar Edo.
Latsa kasa ka kalli bidiyo
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
Wayyo Allah na dama ina gurin
ReplyDelete