Kall Bidiyon rikicin da aka yi tsakanin Hausawa da Yarbawa a Ibadan
Rikici ya barke tsakanin Hausawa mazauna garin Ibadan da ke jihar Oyo da Yarbawa masu garin kamar yadda bidiyon da The Punch ta wallafa ya ke nunawa.
An hasko cincirindon matasa sun taru a wai wuri dauke da sanduna da katakai a hannayen wasu daga cikinsu suna ta hayaniya da ke nuna ransu ya baci.
Akwai kuma jami'an tsaro na yan rundunar yan sandan Nigeria a kalla guda takwas a cikin taron matasan suna kokarin kwantar ta tarzomar da ta tashi.
Saboda yanayin hayaniyar da matasar ke yi yana da wahala a fahimci takaimamen abinda suke korafi a kai ko kuma ya janyo rikicin.
A bangare guda kuma an nuna wasu mutanen daban suna ta maganganu da harshen yarabanci suna daga murya
Yan sandan da suka hallarci wurin dauke da bindigu suna kokarin yin sulhu.
Ga bidyon nan a kasa:
Tension As Yorubas And Hausas Clash In Ibadan pic.twitter.com/bRVh54XCbU
— Punch Newspapers (@MobilePunch) February 12, 2021
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Kall Bidiyon rikicin da aka yi tsakanin Hausawa da Yarbawa a Ibadan "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?