Idan yau kaine gobe bakai baneba, kalli bidiyon hadimin sabon gwamna yana zagin tsohon gwamna
Monday, 22 February 2021
Comment
Wani Hadimin Gwamnan jihar Imo ya yi wa tsohon Gwamnan jihar Senator Rochas Okorocha rashin kunya bayan ya fuskance shi a Shelkwatar yansandan jihar bayan yansanda sun kama shi bisa zargin keta shingen iyaka da yansanda suka sa a wani kadaran matarsa.
Kalli bidiyo a kasa.
DAGA BZ NEWS 24/7
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Idan yau kaine gobe bakai baneba, kalli bidiyon hadimin sabon gwamna yana zagin tsohon gwamna"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?