
Da duminsa: Dalibai 7 cikin 317 da aka sace sun samu kubuta daga hannun yan bindiga duba abinda suka fada
Dalibai bakwai cikin yara mata 317 da aka dauke daga makarantar sakandaren GGSS Jangebe a jihar Zamfara sun samu kubuta daga hannun yan bindiga.
Wata majiya ta bayyana cewa daliban sun dawo gida da kansu bayan sun samu ikon sullubewa yan bindigan a cikin daji.
Sun kara da cewa tun daga cikin dajin suka taka sayyada har suka gano gida. A cewar majiyar, daliban sun bayyana cewa akwai saura dake hanyar dawowa wadanda suka samu kubucewa.
MAJIYA: LEGIT.NG
DAGA BZ NEWS 24/7
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Da duminsa: Dalibai 7 cikin 317 da aka sace sun samu kubuta daga hannun yan bindiga duba abinda suka fada"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?