
Da ɗuminsa: FG ta ƙara wa'adin haɗa lambar NIN da layin waya anfasa kulle layuka a watan biyu duba sabon wa'adin anan
Gwamnatin tarayya ta daga wa yan Najeriya da dama kafa kan shirin haɗa lambar NIN da layin waya wanda ke gudana a kasar.
Duba ga matsalolin da ake ta fuskanta, gwamnati ta kara wa'adin shirin har zuwa makonni takwas masu zuwa nan gaba.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa daraktan harkokin labarai na hukumar sadarwa ta Najeriya, Ikechukwu Adinde ne yayi sanarwar.
Adinde ya ce ministan sadarwa, Isa Pantami ya isar da sakon a lokacin wata ganawa da kwamitin ministan kan rijistan NIN da Sim wanda ya gudana a ranar 1 ga watan Fabrairu, 2021.
Da wannan, sabon wa'adin rufe layukan a yanzu shine ranar 6 ga watan Afrilu 2021.
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Da ɗuminsa: FG ta ƙara wa'adin haɗa lambar NIN da layin waya anfasa kulle layuka a watan biyu duba sabon wa'adin anan"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?