
Da duminsa: Ganduje ya dakatar da Abduljabbar Kabara daga yin wa’azi
Yanzu haka majalisar zartarwa ta gwamnatin jihar Kano ta umarci da a rufe dukkan majalisan karatun da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ke gabatarwa, saboda dalilan tsaro.
Sanarwa ta bakin Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kano.
Me zaku ce akan wannan matakin na gwamnatin Kano da ta ɗauka?
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:
https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter:
https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
Assalamu alaikum warahmatullah
ReplyDeleteAfarko dai ba abinda zance sai fadin Allah madaukakin sarki acikin alqurani cewa, shin mutane suna zaton suna daawar imani bazamu jarrabesuba? Wannan jarraba data mahallincinmu,Ai wannan hukunci anyishine akan jahilci, kowane yayi,domin Allah yace qul haatu burhanakum inkuntum sadiqeen,Ashe babu hujja sai anbiyo ta bangaren gwamnati