Bidiyon fusataccen saurayi yana kwace kayan kallo da ya siyawa budurwarsa bayan sun bata
A wani bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumuntar zamani, an ga wani mutum yana karbar talabijin na bango tare dekoda da ya siyawa budurwar shi. An gano cewa saurayin ya yanke hukuncin kwace kayansa ne bayan sun rabu a soyayyar, The Nation ta ruwaito.
A bidiyon mai kayyadaddun dakika, an ga yadda matashin ya fizge talabijin din sa na bango tare da dikoda da ya siyawa budurwarsa yayin da suke soyayya.
Matashin wanda ya ki girgiza da duk rokonsa da tsohuwar budurwarsa ke yi, yayi gaba da kayan kallonsa babu ko waiwaye. Wannan bidiyon ya janyo cece-kuce mai tarin yawa daga wurin samari da 'yan mata. Wasu na ganin bai kyauta ba yayin da wasu ke ganin yayi daidai da ya aikata hakan.
KU LATSA HOTON DAKE QASA DOMIN KALLON BIDIYON:
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "Bidiyon fusataccen saurayi yana kwace kayan kallo da ya siyawa budurwarsa bayan sun bata "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?