Bayan Shafe kwanaki ana rikicin kabilnci a garin shasha na jihar Oyo tsakanin hausawa da yarabawa Kalli hotunan yanda garin yake a halin yanzu
Tuesday, 16 February 2021
Comment
Shafin BBC Hausa sun kai ziyara garin Shasha na jihar Oyo inda aka yi rikicin ƙabilanci tsakanin Hausawa da Yarabawa a makon da ya gabata,
kuma abokin aikinmu Yusuf Yakasai ya ɗauko mana waɗannan hotunan na halin da garin ke ciki a yanzu haka bayan lafawar rikicin.
Kalli Hotuna A Qasa:
Hotuna Daga Bbc Hausa
0 Response to "Bayan Shafe kwanaki ana rikicin kabilnci a garin shasha na jihar Oyo tsakanin hausawa da yarabawa Kalli hotunan yanda garin yake a halin yanzu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?