A karshe Abduljabbar Ya nemi Alfarma a gurin Gwamnatin kano da al'umma kan hukuncin da akayi masa Kalli Bidiyo
Sunday, 7 February 2021
Comment
Tun bayan samun Sanarwar dakatar da Sheikh Abduljabbar Sheikh Muhammad Nasir Kabara daga bayar da Karatu da limancin sallar juma'a wanda Gwamnatin Jihar Kano tayi ranar Laraba 10/02/2021 da daddare wanda sanarwar ta fito daga bakin Kwamishinan Yada Labarai na jihar ta Kano, Malam Muhammad Garba,
Anta samun cece-kuce Daga ko'ina a fadin Duniya Musamman Cikin gida Najeriya, Tun daga ranar Al-hamis, Daga Karshe yau Sheikh Abduljabbar Ya nemi Alfarma a gurin Gwamnatin kano da al'umma kan hukuncin da akayi masa,
Kalli Bidiyon Jawabin nasa na yau:
Kukaranta sabbin labarai anan
https://www.bzglobalservice.com.ng/
Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook:
https://web.facebook.com/bzlabari24
Twitter:
https://twitter.com/bzglobalsevice
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a:
bzglobalservicelabari@gmail.com
0 Response to "A karshe Abduljabbar Ya nemi Alfarma a gurin Gwamnatin kano da al'umma kan hukuncin da akayi masa Kalli Bidiyo"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?