Tsakanin 'Da da mahaifi sai Allah: Uwargida tana murnar sakin mahaifinta bayan ya kwashe shekaru 24 a kurkuku
Sunday 24 January 2021
Comment
Wata mata mai amfani da Twitter ta hau dandalin domin murnar sakin mahaifinta bayan ya kwashe shekaru 24 a kurkuku.
A cewar @ebonyjackin, mahaifinta ya kasance a cikin kurkuku tun daga 1997. Uwargidan ta tuno da yadda take fata mahaifinta ya kawo mata abincin rana lokacin da take makaranta.
Ta wallafa a shafinta na Twitter;
Y’all my dad been in jail since 97’. He got out and today he dropped me off some lunch at work. Its minor to y’all but baby I felt like a kid. I used to wish my dad would bring me lunch to school
READ MORE ARTICLES:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
DOWNLOAD OUR ANDROID APP:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
FOLLOW US ON:
FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24
TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
0 Response to "Tsakanin 'Da da mahaifi sai Allah: Uwargida tana murnar sakin mahaifinta bayan ya kwashe shekaru 24 a kurkuku"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?