Kalli hotunan Shugaba Buhari ya gana da sabbin hafsoshin tsaro
Wednesday, 27 January 2021
Comment
Shugaba Buhari a ranar Laraba 27 ga watan Janairu, ya gana da sabbin hafsoshin da aka nada a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Idan Zaku tuna cewa bayan an sanar da korar shugabannin hafsoshin a jiya 26 ga watan Janairu, Shugaba Buhari ya sanya wadanda za su maye gurbin su
kamar haka;
Manjo-Janar Leo Irabor, Babban hafsan hafsoshin tsaro;
Manjo-Janar I. Attahiru, Shugaban hafsin soji;
Rear Admiral A.Z Gambo, Shugaban hafsan sojojin ruwa; da Air-Vice Marshal I.O Amao, Babban hafsan sojojin sama.
Ga hotuna daga taron yau;
KUKARANTA SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR HANNU KYAUTA A WAYOYINKU DOMIN SAMUN SABIN LABARAI:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
KUBIYOMU A SHAFUKAN SADARWA:
FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24
0 Response to "Kalli hotunan Shugaba Buhari ya gana da sabbin hafsoshin tsaro "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?