
Kalli hotuna Shugaba Buhari Ya Halarci taron tunawa da Rundunar Soji ta Kasa 2021 a abuja
Friday, 15 January 2021
Comment
Shugaban Kasa Buhari, Da Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo da sauran mukarraban gwamnati sun halarci bikin tunawa da Sojoji Na 2021,
wanda aka yi a National Arcade, Eagle Square da ke Abuja a yau Janairu 15 Ga wasu hotuna a kasa:
0 Response to "Kalli hotuna Shugaba Buhari Ya Halarci taron tunawa da Rundunar Soji ta Kasa 2021 a abuja"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?