--
Kalli bidiyo wata budurwa mai yaudarar samari tana garkuwa da su ta shiga hannun 'yan sanda a kano

Kalli bidiyo wata budurwa mai yaudarar samari tana garkuwa da su ta shiga hannun 'yan sanda a kano


Kalli Bidiyon Aqasa:



Awani Labarin nadaban: Wata kotu dake zaune a Ilori, birnin jihar Kwara, ta yankewa wani direba hukuncin shekaru biyu a gidan kaso kan amfani da kudin da ba nashi ba. Direban, mai suna Adetunji Tunde Oluwasegun, ya yi amfani da kudi milyan biyu da wata mata Sherrifat Omolara Sanni ta tura asusun bakinsa na GTB cikin kuskure. 

Ofishin hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da shi a kotun ranar Litinin, 18 ga Junairu, 2021. 


EFCC ta gurfanar da direban gaban Alkali Sikiru Oyinloye na babban kotun jihar Kwara kan laifin sata. A cewarsa, laifin ya saba dokar sashe na 286 da 287 na PenalCode. Alkali Sikiru Oyinloye ya kama direban da laifin aikata sata kuma ya yanke masa hukuncin shekaru biyu a gidan kaso tare da biyan kudin tara N200,000 (Dubu dari buyu), EFCC ta bayyana. 


Bugu da kari, kotu ta umurci direban ya mayarwa matar da kudin milyan biyu cikin shekaru biyun da zai yi a gidan yari. 



KUKARANTA SABBIN LABARAI ANAN:

https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR HANNU KYAUTA A WAYOYINKU DOMIN SAMUN SABIN LABARAI: 

https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7

KUBIYOMU A SHAFUKAN SADARWA:

FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24

0 Response to "Kalli bidiyo wata budurwa mai yaudarar samari tana garkuwa da su ta shiga hannun 'yan sanda a kano"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?