Kaico: Amarya Ta Rasu Kwana Hudu Da Aurenta A Kano
Friday, 29 January 2021
Comment
INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN
Amarya Ta Rasu Kwana Hudu Da Aurenta
Allah Ya Yi Wa Khadija Kabir Ali (Baby) Rasuwa, Wadda Aka Daura Aurenta Ranar Lahadi Da Ta Gabata 24/1/2021. Kanwa ce Ga Jarumin Kannywood, Ali Rabi'u Ali.
An Yi Zana'idarta Kamar Yadda Addinin Musuluncin Ya Tsara A Dala, Gidan Alhaji Rabi'u Ali Mai Katifa Da Misalin Karfe Tara Na Safiyar Yau.
Allah Ya Jikanta Da Rahama!
Majiya: Rariya facebook
KUKARANTA SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR HANNU KYAUTA A WAYOYINKU DOMIN SAMUN SABIN LABARAI:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
KUBIYOMU A SHAFUKAN SADARWA:
FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24
0 Response to "Kaico: Amarya Ta Rasu Kwana Hudu Da Aurenta A Kano"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?