
Kada A sha'afa: Za A Kulle Duk Layin Da Ba A Yi Rijistarsa Da Katin Dan Kasa Ba Ranar 9 Ga Fabrairu
Gwamnatin Tarayya ta kara wa’adin da aka diba wa ’yan Nijeriya don yin rajista da kuma danganta lambar shedar dan kasa ta (NIN) zuwa katin SIM dinsu kafin 9 ga Fabrairu, 2021
Wannan sanarwar tana kunshe ne a shafin Twitter na NIMC.
NIMC da farko ta bayar da wa’adin 19 ga Janairu ga wadanda ke da NIN sai kuma 9 ga Fabrairu ga wadanda ba su da NIN.
Kamar yadda sanarwar ta futo a twitter: “An shawarci dukkan ‘yan Nijeriya da masu bin doka da su yi rajistar lambar shaidar su ta ‘yan kasa (NIN) sannan su hada su kafin 9 ga Fabrairu, 2021.
“Da fatan za a tuna, rajistar NIN kyauta ce.”
KUKARANTA SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR HANNU KYAUTA A WAYOYINKU DOMIN SAMUN SABIN LABARAI:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
KUBIYOMU A SHAFUKAN SADARWA:
FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24
0 Response to "Kada A sha'afa: Za A Kulle Duk Layin Da Ba A Yi Rijistarsa Da Katin Dan Kasa Ba Ranar 9 Ga Fabrairu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?