
Hukuncin sakin mace a cikin fim. Sheik Ahmad Gumi ya jaddada fatawar Dakta Bashir {Kalli Bidiyon}
Saturday, 16 January 2021
Comment
Abaya munkawo muku rohoto akan cewa, Ɗaya daga cikin manyan Malam Addinin Musulunci a birnin Kano Shiekh Dakta Bashir Aliyu Umar Alfuqan, ya yi fashin baki game da yin sakin aure a cikin wasan kwaikwayo (fim).
Dakta Bashir Alfurqan, ya ce dukkan wani dan wasan fim da ya furtawa matar sa ta ciki shirin fim saki, to babu shakka matar sa ta gida ya saka.
Babban Shehin Malamin ya ce babu wasa a sakin aure, indai ka sake ka furta saki a wasan kwaikwayo, to lallai matar ka ta gida ka saki babu shakka a kan wannan. daga qarshe shehin malamin yayi cikakken bayani acikin bidiyon dake qasa, sannan akwai jawabin da sheikh Dr. Ahmad Gumi Yayi Kukalli Bidiyon,
Kalli Bidiyon Akasa:
KUKARANTA SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR HANNU KYAUTA A WAYOYINKU DOMIN SAMUN SABIN LABARAI:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
KUBIYOMU A SHAFUKAN SADARWA:
FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24
TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
0 Response to "Hukuncin sakin mace a cikin fim. Sheik Ahmad Gumi ya jaddada fatawar Dakta Bashir {Kalli Bidiyon}"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?