--
Gobara ta kone babbar kasuwar Jihar Sakkwato (Kalli bidiyo)

Gobara ta kone babbar kasuwar Jihar Sakkwato (Kalli bidiyo)


Gobara ta babbaka babbar kasuwar Sakkwato da sanyin safiyar yau Talata 19 ga watan Janairu, 


shaidun gani da ido sun yi zargin cewa gobarar wadda ta fara da misalin karfe 7 na safe kuma har yanzu tana ci, ta samo asali ne daga na'urar samar da wutar Lantarki (Nepa).


An kuma tattaro cewa a yanzu haka jami'an hukumar kashe gobara ta tarayya da na jihar na kokarin kashe wutar wacce tuni ta lalata shaguna da dama. 


Kalli bidiyon a kasa ....




 KUKARANTA SABBIN LABARAI ANAN:

https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA WAYAR HANNU KYAUTA A WAYOYINKU DOMIN SAMUN SABIN LABARAI: 

https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7

KUBIYOMU A SHAFUKAN SADARWA:

FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24

0 Response to "Gobara ta kone babbar kasuwar Jihar Sakkwato (Kalli bidiyo)"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?