
Gaskiya na gaji da boyewa, miji nike bukata - Kyakkyawar budurwa ta koka
Kyakkyawar budurwar yar Gombe ta shiga Twitter neman miji
Ta bukaci jama’a su taimaka mata da addu’a saboda ta gaji da boyewa Wata kyakkyawar budurwar mai suna Maryam a manhajar Tuwita ta yanke shawarar bayyanawa duniya yadda take ji a zuciyarta saboda gaskiya ta gaji da boyewa.
Maryam ta shiga Tuwita don bayyana ra’ayinta na neman miji saboda ta gaji da boyewa.
A shekarun baya-bayan nan, kafafen ra’ayi da sada zumunta sun taimaka matuka wajen hada samari da yan mata masu neman aure. Maryam ta ce gaskiya ta gaji da boye yadda take ji kuma tana bukatan miji.
Ta kara da cewa ita yar jihar Gombe ce kuma jama’a su taimaka mata da addu’a.
My sis we are looking for the same thing! Am looking for a husband too! Am from Akwa ibom state
— Stella (@ediyeFirstlady) January 6, 2021
Source: Legit
0 Response to "Gaskiya na gaji da boyewa, miji nike bukata - Kyakkyawar budurwa ta koka "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?