Cikakken Bayani gameda yanda zaku cike form din neman aiki a shafin jarida na Internet {Bz News24/7} Da cikakken Bayani Akan Yanda aikin yake kudanna nan
*Sallamu'Alaikum Warahmatullah!!!*
'Yanuwa Barkanmu Da wannan lokaci, Fatan Kowa YANA cikin Koshin Lafiya"
Muna Da'da Bawa Jama'a Hakuri Akan Shiru Da Sukaji Daga Garemu Ganeda Form Din Neman Aiki Da Suka Cike,
Hakan Ya Farune sakamakon Tantance Mutanen Da Zamu Fara Aiki Dasu" kuma Wadanda SUKA Cancanta Suka Cuka Sharudda Da Ka'idojin Fara Wannan Aiki!,
Har' Yanzu Muna Tantancewa Ne Saboda Mutanen Da Suka Cike Form Din Sunada Yawa"
Kuma Dolene Duk Wanda ya cike form din nan na neman aiki A Shafin Bz News24/7 Ya Kamata Ya Qara Sanin Wadan Nan Abubuwa 'Din Muhimmai Gasu Kamar Haka:
!. Dole ne ma'akaci Yayi Aduk Abinda Yayi Al-qawari da Yarjejeniya Da Wannan Shafin Cewa Ziyi, na Aiki, yayishi kuma akan lokaci"
!!. Dolene Yazamana Kanada Group A WhatsApp Daga 100 Zuwa Sama+ Facebook Shima Group Daga 100 Zuwa Sama+ Tuwita Mabiyanka Daga 1000 Zuwa Sama+,
Idan Kasan Baka Dasu Kayi Kokari Wajen Samar Dasu Kafin Mu Fara Verification Cikin Satin Nan: Zuwa Karshen Wannan Watan Zamu Kammala!!!
!!!. Aikin Da Zakuyi Shine Share Na Dukkan Abinda Muka Saka a Blog Na Shafinmu Na Internet: http://www.bzglobalservice.com.ng/ Akullum Sau Shida,
Misali: Share Post Biyu Da Safe, Biyu Da Rana: Biyu Da Daddare: Kuma Duk Wanda Yayi Share Zaiyi Screenshort Ya Turo A WhatsApp Domin Tabbatarwa Cewa Yayi Akullum Idan Ka Kammala Kowacce Rana Muna Bibiya Har Zuwa Qarshen Wata!,
Salary Na Kowane Ma'aikaci Wanda Muka Tantance Shine Zamu Tura Masa N5000 Duk 1. Daya Ga Sabon Wata Mai Kawama!!!
Misali: Kafara Aiki Da Bz News24/7 A 01/02/2021 TO ZAMU BIYAKA A 01/03/2021
"Hanyar da zakubi domin samun wannan damar tafara aiki gata nan aqasa ku latsa Jan Rubutu Dake Qasa Domin Cike Form Din Neman Aiki, "
Muna Fatan Kunfahimci Manunfofinmu Gaba Daya?
Duk Mai Tambaya Ko Bada Shawara Ko Korafi Ko Magana Da C.E.O Kai Tsaye Yayi Magana Ta WhatsApp Ta Wannan Number: +2348033293753, Banda Kira:
Mun Gode! Ku Yada Zuwaga Sauran 'Yan uwanku Da Abokanku Da Sauran Al-umma Domin Suma Su Samu Hanyar Dogaro Dakai!!!
READ MORE ARTICLES:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
DOWNLOAD OUR ANDROID APP:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
FOLLOW US ON:
FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24
TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
0 Response to "Cikakken Bayani gameda yanda zaku cike form din neman aiki a shafin jarida na Internet {Bz News24/7} Da cikakken Bayani Akan Yanda aikin yake kudanna nan "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?