BIDIYO: Mahaifina ya dade yana kwanciya da ni da karfi wata matashiya 'yar shekara 20 ta koka
Friday, 29 January 2021
Comment
Fatima Usman ta zargi mahaifinta da yin lalata da ita a Owo, jihar Ondo. Fatima ta sanya sunan mahaifinta a matsayin Usman Momoh Sani, ma'aikaci a wata babbar makaranta a jihar. “Duk lokacin da na ki yin lalata da mahaifina zai fitar dani daga gida cikin tsakar dare.
Mahaifina ya dade yana kwanciya da ni, kuma duk lokacin da na ki sai ya kore ni daga dakin. “Idan na ce zan yi masa ihu kowa yaji, sai yayi barazanar kashe ni. "Zai fito da wuka ya nuna min cewa idan na fada wa wani zai kashe ni."
“Mahaifiyata ba ta damu ta duba ni ba ko na kwana a cikin dakin ko a’a. "Kowane lokaci mahaifina ya aike ni, kuma ina kwana a waje, mahaifiyata za ta yi barci, ba ta san abin da ke faruwa ba."
Kalli bidiyon yanda take bayani a kasa;
READ MORE ARTICLES:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
DOWNLOAD OUR ANDROID APP:
https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7
FOLLOW US ON:
FACEBOOK: https://web.facebook.com/bzlabari24
TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
0 Response to " BIDIYO: Mahaifina ya dade yana kwanciya da ni da karfi wata matashiya 'yar shekara 20 ta koka"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?