Babbar Magana: Ba zan iya auren talaka ba, idan baka da kudi kiyaye ni, Budurwa ga matasa
Friday, 1 January 2021
Comment
Zukekiyar budurwa a Facebook ta sha caccaka daga mabobin wata kungiya a kafar sada zumuntar
Ta bukaci duk wani saurayi talaka da kada ya kuskura ya neme ta don ba za ta sassauta ba ko kadan
Ta yi wallafarta ne bayan an yi caa a kan wata budurwa da ke neman miji mai kudi da zai kula da ita Wata matashiyar budurwa 'yar Najeriya ta sha caccaka daga mambobin wata kungiya a kafar sada zumuntar zamani ta Facebook.
Budurwar da kanta taje tana jan kunne a kan cewa kada saurayi talakan da ya kuskura ya zo kusa da ita domin bata da ra'ayinsa.
Ta sanar da hakan jim kadan ne bayan da aka zage wata budurwa tas a wata fitacciyar kungiya a Facebook jiya saboda ta saka cigiyar hamshakin mijin da zai kula da ita yadda ya dace.
Kamar yadda ta wallafa, "Hmm, a gaskiya ba zan sassauta ba. Idan baka da kudi dan uwa, koma da baya. Kada kuma kowa ya caccake ni saboda na fadi ra'ayi na."
Source: Legit
Mtn Data Bonanza By Bz Global Services 🌐
1GB @N350
2GB @N700
3GB @N1,050
4GB @N1,400
5GB @N1,750
Validity For 30Days
Hanyar Biya Bank Transfer Domin Siya Yanzu Kiramu Ta Number Waya 08133888333 Koka Aiko Sako Ta Whatsapp: 09066633320
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Babbar Magana: Ba zan iya auren talaka ba, idan baka da kudi kiyaye ni, Budurwa ga matasa"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?