Qarin Bayani Dalla Dalla Game da rufe layukan waya na MTN, AIRTEL, GLO, 9MOBILE, da kuma yanda zaku magance matsalar kafin tafaru
Kamfanunuwan Sadarwa na Najeriya Sun bayar da link din da mutane zasu shiga dan su hada layin su da National I.D card, ta yadda ba sai sun je Ofisoshinsu ba.
Abubuwan Da Ake Buqata Domin hađa lambar waya da NIN sun hađa da :
1. Full name, wanda yake kan National I.D Card.
2. Phone number.
3. Email.
4. NIN (National Identification Number).
Bayan kun tanadesu sai ku shiga wannan adireshin 👉 https://www.mtnonline.com/nim/ ko kuma danna nan domin zuwa ga shafin,
Bayan ka shiga adireshin zai kawoka wannan shafin da ke kasa 👇
Sai ka shigar da abubuwan da aka buqata, Bayan ka shigar da abubuwan da aka buqata, sai ka danna SUBMIT, Zai kawoka zuwa ga wannan shafin da ke kasa 👇
Zaka sami saqo ta lambar wayar da ka shigar na wasu lambobi guda 5 wato ONE TIME PASSWORD (OTP),
Sai ka shigar da su a wajen da aka rubuta enter OTP, sai ka danna SUBMIT.
Bayan da danna SUBMIT zai kawoka zuwa ga wannan shafin da ke kasa wanda shikenan ka gama hađa phone number đinka da NIN
Ga wadanda basuda Babbar waya Android
SOURCE: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
0 Response to "Qarin Bayani Dalla Dalla Game da rufe layukan waya na MTN, AIRTEL, GLO, 9MOBILE, da kuma yanda zaku magance matsalar kafin tafaru"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?