
Kaico: Matashin likita tare da abokinsa sun kone kurmus a hatsarin mota a Katsina
A ranar Asabar, 5 ga watan Disamba, wasu abokai 2 suka tafka hatsari a hanyar Katsina zuwa Dutsin-ma - Cikinsu, har da wani Likita mai suna Dr Sadiq Yahaya Zakka, tare da Abokinsa Auwal Shehu
Kamar yadda rahotonni suka bayyana, motarsu ta kama da wuta sai da tayi kurmus da samarin Wani mummunan lamari ya faru a titin Katsina zuwa Dutsinma a ranar Asabar, 5 ga watan Disamba. Wasu abokai 2 suka mutu bayan motarsu ta kama da wuta, inda suka kone kurmus.
Daya daga cikin wadanda suka yi hatsarin akwai wani matashi mai suna Fahad. Amma bai mutu ba don yanzu haka yana asibiti ana kulawa da lafiyarsa. An birne Danfaranshi a ranar Lahadi da safe, 6 ga watan Disamba, kamar yadda musulunci ya tanadar.
Innalillahi wa inna illair raju'un ALLAH yayima kanena rasuwa auwal shehu sanfaranshi sunyi hatsarin mota jiya 0/5/112020 za,ayi jana iza yau general hospital mortuary
Posted by Usman S Danfaranshi Danfaranshi on Saturday, 5 December 2020
SOURCE: LEGIT
0 Response to "Kaico: Matashin likita tare da abokinsa sun kone kurmus a hatsarin mota a Katsina "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?