
Kashe-Kashe a Arewa: Shaikh Gumi Ya Ce Buhari Ya Yi Murabus
Tuesday, 1 December 2020
Comment
Fitaccem malamin Musulunci a Najeriya, Shaikh Ahmad Abubakar Gumi ya bukaci Shugaba Buhari ya yi murabus tunda ya kasa tsare rayukan al’umma.
Kiran Shaikh Gumi na zuwa ne bayan kisan gillar da ’yan Boko Haram suka yi wa manoma 43 a garin Zabarmari da ke Jihar Borno.
Malamin ya ce kashe-kashen da ake yi a Gwamnatin Buhari ya ninka na gwamnatin da ta gabata, don haka babu wani uzuri da za a ci gaba da yi wa gwamnatin.
Shaikh Ahmad Gumi ya ce kullum rayukan wadanda ba su ji ba, ba su gani ba na salwanta saboda gazawar gwamnati mai ci.
Ya yi wannan kira ne a yayin da yake gabatar da a masallacinsa da ke Kaduna.
SOURCE:https://aminiya.dailytrust.com/kashe-kashe-shaikh-gumi-ya-ce-buhari-ya-yi-murabus
Mtn Data Bonanza By Bz Global Services 🌐
1GB @N350
2GB @N700
3GB @N1,050
4GB @N1,400
5GB @N1,750
Validity For 30Days
Hanyar Biya Bank Transfer Domin Siya Yanzu Kiramu Ta Number Waya 08133888333 Koka Aiko Sako Ta Whatsapp: 09066633320
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Kashe-Kashe a Arewa: Shaikh Gumi Ya Ce Buhari Ya Yi Murabus"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?