--
 Hadiza Gabon ta gwangwaje tsohon da yace yana sonta

Hadiza Gabon ta gwangwaje tsohon da yace yana sonta

Hadiza Aliyu Gabon ta yi wa wani dattijo da ya nuna yana kaunarta gagarumin kyauta - Fitaciyyar jarumar ta Kannywood a bai wa dattijon kyautar kudi har naira dubu dari biyu 



Dattijon ya nuna tsananin farin ciki tare da janyewa Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Gabon ta yi wa wani dattijo da ya nuna yana kaunarta sha tara ta arziki. 


Jarumar ta yi wa dattijon wanda ba a bayyana sunansa ba kyautar kudi har naira dubu dari biyu. 


Hakan ya faranta ran tsohon har ya bayyana cewa ya janye tare da yi mata fatan alkhari da tarin addu’o’i. 


A wata wallafa da shafin Jakadiyyan_arewa_tv_ ta yi a Instagram, an jiyo dattijon na cewa: “Alhamdulillah ma shaa Allah, Hajiya Hadiza na ga sako nagode Allah ya saka da alkhairi, ubangii Allah ya bar zumunci kuma kamar yadda kika mun Allah ya miki da alkhairi. 


“Kuma kamar yadda kika fada idan biki ya zo za a sanar dani, hakika na yarda na zama uba nagari, albarkar annabi ina daya daga cikin uba iin shaa Allah ranar biki, Allah ya nuna mana lokaci. 


“Na karbi kudi naira dubu gari biyu Allah ya saka da alkhairi, Allah ya ji kan mahaifa, nagode, Allah ya kara kusanci da hazaka. “Da farko dai dattijon ya nuna ra’ayinsa na son jarumar, inda ya roki Allah ya mallaka masa ita a matsayin matarsa ta sunnah.” 





Source: Legit

Mtn Data Bonanza By Bz Global Services 🌐

1GB @N350 

2GB @N700

3GB @N1,050

4GB @N1,400

5GB @N1,750

Validity For 30Days

Hanyar Biya Bank Transfer Domin Siya Yanzu Kiramu Ta Number Waya 08133888333 Koka Aiko Sako Ta Whatsapp: 09066633320


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

 

0 Response to " Hadiza Gabon ta gwangwaje tsohon da yace yana sonta "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?