
Duba yadda soji ya yi wa budurwa dan karen duka ya yi kokarin cire mata rigar nono a titi
Sunday, 6 December 2020
Comment
Wani soji da ba a gane ko waye ba kawo yanzu, ya yi wa wata yarinya sumbur wai domin ta saka sutura da ke bayyana tsiraici a unguwar Oju-Ore da ke garin Ota a jihar Ogun.
Ganau ba jiyau ba ya ce sojin ya sauko ne daga cikin wata motar Bas, haka kawai sai ya farmaki wannan yarinya da take sanye da farin gajeren wando taana takawa da kafa a gefen titi.
Rahotanni sun ce sojin ya kai wa yarinyar mari, sai ta yi kokarin ta tsere, amma sai ya jawo kitson gashin kanta mai tsawo da karfin tsiya.. Ya kuma yi kokarin cire mata rigan nono amma jama'a suka shiga atsakani.
Bayan ya yi mata dukan fitan albarka, sai ya sake shiga motar Bas ya yi tafiyarsa.
SOURCE: ISYAKU.COM
Mtn Data Bonanza By Bz Global Services 🌐
1GB @N350
2GB @N700
3GB @N1,050
4GB @N1,400
5GB @N1,750
Validity For 30Days
Hanyar Biya Bank Transfer Domin Siya Yanzu Kiramu Ta Number Waya 08133888333 Koka Aiko Sako Ta Whatsapp: 09066633320
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Duba yadda soji ya yi wa budurwa dan karen duka ya yi kokarin cire mata rigar nono a titi "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?