--
'Yar hidimar kasa ta haihu a sansanin bautar kasa da ke Ekiti

'Yar hidimar kasa ta haihu a sansanin bautar kasa da ke Ekiti

Wata mata ta haihu a sansanin 'yan bautar kasa na jihar Ekiti, inda ta haifi santaleliyar jaririya. Matar tana daya daga cikin masu bautar kasa 653 da aka tura.


from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/2He5iI0
via IFTTT

0 Response to "'Yar hidimar kasa ta haihu a sansanin bautar kasa da ke Ekiti"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?