
Yadda wata mata sanye da hijabi ta yi garkuwa da wani yaro a Jigawa
Monday, 16 November 2020
Comment

An shiga halin fargaba a Jigawa bayan wata mata sanye da hijabi ta yi garkuwa da wani yaro dan shekara 5 mai suna Muhmad Tasiu, a Dutse, babbar birnin jihar.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/3lCjKbK
via IFTTT
0 Response to "Yadda wata mata sanye da hijabi ta yi garkuwa da wani yaro a Jigawa"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?