
Tabbas na yi lalata da jikata, amma ban san ta samu ciki ba, tsoho mai shekaru 70
Friday, 13 November 2020
Comment

Hukumar 'yan sanda dake jihar Ogun, sun kama wani Hunsu Sunday, mai shekaru 70 bisa zargin dirka wa jikarsa mai shekaru 15 ciki,kamar yadda 'yan sanda suka ce.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/3eZj91l
via IFTTT
0 Response to "Tabbas na yi lalata da jikata, amma ban san ta samu ciki ba, tsoho mai shekaru 70"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?