--
Matashi ya yi wa budurwa mugun duka tare da yunkurin kasheta a kan kudin da ya kashe mata a fitarsu ta farko

Matashi ya yi wa budurwa mugun duka tare da yunkurin kasheta a kan kudin da ya kashe mata a fitarsu ta farko

Ana zargin wani mutum dan Atlanta da yi wa budurwarsa da suka hadu a wata kafar sada zumunta dukan tsiya, bayan sun hadu ido da ido, shafin Linda ikeji yace.

from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/330UPr4
via IFTTT

0 Response to "Matashi ya yi wa budurwa mugun duka tare da yunkurin kasheta a kan kudin da ya kashe mata a fitarsu ta farko"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?